https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Sep 2020
Rahoto: A na zargin gida ya danne ‘yan mata sun rasa ran su a Kano

Home Rahoto: A na zargin gida ya danne ‘yan mata sun rasa ran su a Kano
A na zargin wasu ‘yan mata biyu sun rasa ransu sakamakon gida da ya danne su a yankin masukwani da ke karamar hukumar birnin Kano. Hukumar bayar da agajin gaggawa da tsunudar da gajiyayyu ta ziyarci unguwar inda Dakta Sale Aliyu Jili ya zo domin su jajanta a madadin gwamnan jihar Kano Dr. Abullahi Ganduje. […]

source https://dalafmkano.com/?p=11527&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-a-na-zargin-gida-ya-danne-yan-mata-sun-rasa-ran-su-a-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: