https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

4 Sep 2020
Rahoto: A na zargin wani mutum ya yanki yaro da wuka

Home Rahoto: A na zargin wani mutum ya yanki yaro da wuka
A na zargin wani mutum ya yanki dan makwabtan su da wuka a unguwar Hotoro inda a ka garzaya da yaron asibiti. Sai dai iyayen yaron su bayyana cewar, mutumin da a ke zargi ya na ta’ammali da kayan maye kuma ba wannan ne farko ba yanka yaro a unguwar. Domin cikakken rahoton saurari wannan.

source https://dalafmkano.com/?p=11317&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-a-na-zargin-wani-mutum-ya-yanki-yaro-da-wuka

Share this


Author: verified_user

0 Comments: