https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Sep 2020
Rahoto: NDLEA ta kama babbar mota dauke da miyagun kwayoyi

Home Rahoto: NDLEA ta kama babbar mota dauke da miyagun kwayoyi
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa reshen jihar Kano ta kama wata babbar mota da a ke zargin ta shigo da miyagun kwayoyi. Kwamandan hukumar a jihar Kano Dr Ibrahim Abdul ya bayyana hakan a zantawar sa da Wakilin mu Abba Isah Muhammad a Shelkwatar Hukumar reshen jihar Kano. Domin jin cikakken […]

source https://dalafmkano.com/?p=11295&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-ndlea-ta-kama-babbar-mota-dauke-da-miyagun-kwayoyi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: