https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Sep 2020
Rahoto: A rinka kai ziyara Hisba domin ganin yadda mu ke dakile barna – Sheikh Harun

Home Rahoto: A rinka kai ziyara Hisba domin ganin yadda mu ke dakile barna – Sheikh Harun
Babban Kwamandan hukumar Hisba a jihar Kano Sheikh Harun Ibni Sina ya bukaci al’umma da su rinka kawo ziyara hukumar Hisba domin ganin yadda a ke dakile barna da kuma mutane masu rauni daban-daban. Shugaban hukumar ya bukaci hakan ne yayin da yake zantawa da wakilin mu Ibrahim Abdullahi Soron dinki a kan batun ci […]

source https://dalafmkano.com/?p=11666&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-a-rinka-kai-ziyara-hisba-domin-ganin-yadda-mu-ke-dakile-barna-sheikh-harun

Share this


Author: verified_user

0 Comments: