https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Sep 2020
Rahoto: Shugabanni su ji tsoron Allah su kyautatawa talakawa – Liman

Home Rahoto: Shugabanni su ji tsoron Allah su kyautatawa talakawa – Liman
Limamin masallacin Juma’a na Abdullahi Bin Mas’ud da ke Unguwar Kabuga ‘Yan Azara Malam Abubakar Abubakar sha’aibu Dorayi ya bukaci gwamnatin tarayya da ta bude boda domin al’umma ta samu saukin rayuwa, wanda ya danganta tsananin rayuwar da sabon Allah da al’umma ke yi. Malam Abubakar Dorayi ya bayyana hakan ne a hudubar da ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=11568&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-shugabanni-su-kyautata-wa-talakawa-su-ji-tsoron-allah-liman

Share this


Author: verified_user

0 Comments: