https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

14 Sep 2020
Rahoto: Tallafin gyaran gida da abinci na ke nema – Dattijuwa

Home Rahoto: Tallafin gyaran gida da abinci na ke nema – Dattijuwa
Wata Dattijuwa mai kimanin shekaru 80 a duniya da ke sana’ar sayar da Kuli-Kuli da kuma Daddawa, mai suna Maimunatu dake yankin Fegin Mata a karamar hukumar Minjibir, ta bukaci al’umma su kawo mata tallafi domin gyaran gida da kuma kayan abinci sakamakon rushewa da ya yi. A zantawar ta da wakilin mu Abba Isah […]

source https://dalafmkano.com/?p=11599&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-tallafin-gyaran-gida-da-abinci-na-ke-nema-dattijuwa

Share this


Author: verified_user

0 Comments: