https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

3 Sep 2020
Rahoto: Ya bata min suna ne a kan hana shi turo iyayen sa gidan mu – Matashiya

Home Rahoto: Ya bata min suna ne a kan hana shi turo iyayen sa gidan mu – Matashiya
Kotun majistret mai lamba 86 karkashin mai shari’a Faruk Ibrahim Umar ta sanya wani matshi a hannun beli. Matashin mai suna Abubakar Muhammad a na zargin shi da laifin bata suna ta hanyar sanya hoton wata budurwa Aisha Ibrahim Babaji, ya hada ta da hotunan batsa ya na yadawa a dandalin sada zumunta na Facebook.

source https://dalafmkano.com/?p=11290&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-ya-bata-min-suna-ne-a-kan-hana-shi-turo-iyayen-sa-gidan-mu-matashiya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: