https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Rahoto: Yadda al’umma ke ci gaba da fama da zazzabin Maleria

Home Rahoto: Yadda al’umma ke ci gaba da fama da zazzabin Maleria
Lokacin Damina yanayi ne da a ke fama da zazzabin cizon Sauro, inda al’umma yara da manya kan yi dandazo a asibitoci domin neman magani. Wakilin mu Ibrahim Abdullahi Soron Dinki ya ziyarci wani karamin asibiti da ke unguwar Ja’en inda ya hadu tarin al’ummar da su ka zo neman maganin, sai dai jami’an lafiyar […]

source https://dalafmkano.com/?p=11400&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-yadda-alumma-ke-ci-gaba-da-fama-da-zazzabin-maleria

Share this


Author: verified_user

0 Comments: