https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Sep 2020
Rahoto: ‘Yan kasuwa su bamu hadin kai domin yin ayyukan ci gaba – Alhaji Sagir

Home Rahoto: ‘Yan kasuwa su bamu hadin kai domin yin ayyukan ci gaba – Alhaji Sagir
Shugaban kasuwar Kantin Kwari, Alhaji Sagir Wada Sharif, ya bukaci ‘yan kasuwar Kantin Kwari su bayar da hadin kai da goyan baya, domin gudanar da ayyukan ci gaban kasuwar cikin tsari da doka. Alhaji Sagir ya bayyana hakan a zantawar sa da gidan rediyon Dala wanda ya ke yabawa gwamnatin jihar Kano wajen gyaran kwalbatoci […]

source https://dalafmkano.com/?p=11615&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-yan-kasuwa-su-bamu-hadin-kai-domin-yin-ayyukan-ci-gaba-alhaji-sagir

Share this


Author: verified_user

0 Comments: