https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

14 Sep 2020
Rahoto: Za mu taimaki hukuma domin dakile kwacen waya – Bello Gadon Kaya

Home Rahoto: Za mu taimaki hukuma domin dakile kwacen waya – Bello Gadon Kaya
Shugaban kungiyar kare hakkin dan Adam da jin kai ta kasa, Human Right Foundation of Nigeria, Alhaji Muhammad Bello Abdullahi Gadon Kaya ya ce, za su bayar da gudunmawa wajen dakile yawaitar kwacen waya a jihar Kano ta hanyar bibiyar wadanda a ka kama, domin tabbatar da an yi mu su hukuncin da ya dace. […]

source https://dalafmkano.com/?p=11604&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahoto-za-mu-taimaki-hukuma-domin-dakile-kwacen-waya-bello-gadon-kaya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: