https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

10 Sep 2020
Rahotu: Mun kai KAROTA kotu ne kan kamen masu goyan biyu a Babura – Bello Basi

Home Rahotu: Mun kai KAROTA kotu ne kan kamen masu goyan biyu a Babura – Bello Basi
Babbar Kotun jihar Kano mai lamba 1, karkashin babban Jojin Kano, Nura Sagir Umar inda Kwamared Bello Basi, ya shigar da kara ya na zargin Hukumar Karota tana yin ba daidai wajen kamen goyan Babur, da kuma tarar da su ke yin al’umma. Kwamered Bello Basi Fagge ya ce, Mai shari’a Justice Nasiru Saminu na […]

source https://dalafmkano.com/?p=11524&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rahotu-mun-kai-karota-kotu-ne-kan-kamen-masu-goyan-biyu-a-babura-bello-basi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: