https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

15 Sep 2020
Rashin hakuri na taka rawa wajen mutuwar aure – Sheikh Ali Yunus

Home Rashin hakuri na taka rawa wajen mutuwar aure – Sheikh Ali Yunus
Limamin masallacin Juma‘a na Usman Bin Affan dake Gadon Kaya Sheikh Ali Yunus ya ce, rashin ilimin zamantakewar aure da rashin kai zuciya nesa a ma’aurata na taka rawa wajen lalacewar auren wannan zamani Limamin ya bayyana hakan ne a zantawars da gidan rediyon Dala a ranar Talata. Ya na mai cewa, “Hakuri a tsakanin […]

source https://dalafmkano.com/?p=11626&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rashin-hakuri-na-taka-rawa-wajen-mutuwar-aure-sheikh-ali-yunus

Share this


Author: verified_user

0 Comments: