https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

14 Sep 2020
Rikicin Siyasa: Ƴan sanda sun yi wa shalkwatar APC ƙawanya

Home Rikicin Siyasa: Ƴan sanda sun yi wa shalkwatar APC ƙawanya
Jami’an tsaro a jihar Jigawa sun kewaye sakatariyar jam’iyyar APC mai mulki a jihar. Rahotonni sun ce, an wayi gari da ganin jami’an tsaro a kan hanyoyin zuwa sakatariyar jam’iyyar da ke birnin Dutse. Wakilin mu na jihar Jigawa ta tuntuɓi mai magana da yawun rundunar ƴan sanda ta jihar Jigawa SP. Abdu Jinjiri. Ya […]

source https://dalafmkano.com/?p=11588&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=rikicin-siyasa-%25c6%25b4an-sanda-sun-yi-wa-shalkwatar-apc-%25c6%2599awanya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: