https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

8 Sep 2020
Serie A: Kolarov ya koma Inter Milan daga AS Roma

Home Serie A: Kolarov ya koma Inter Milan daga AS Roma
Inter Milan ta dauki dan wasan bayan gefe, Aleksandar Kolarov, daga kungiyar AS Roma a kan kudi Yuro miliyan 1.5. Kolarov, ya rattaba kwantiragi na shekara guda, bayan da a ka cimma yarjejeniya a tsakanin juna. Dan wasan dan kasar Serbia mai shekaru 34, ya buga wasanni 132 a cikin gasar Serie A na tsawon […]

source https://dalafmkano.com/?p=11444&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=serie-a-kolarov-ya-koma-inter-milan-daga-as-roma

Share this


Author: verified_user

0 Comments: