https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

11 Sep 2020
SUBEB: Za mu gina sababbin ajujuwa da gyara wasu makarantun Kano

Home SUBEB: Za mu gina sababbin ajujuwa da gyara wasu makarantun Kano
Gwamantin jihar Kano ta amince da kashe Naira biliyan Uku, domin gina sabbin ajujuwa da kuma gyare-gyaren makarantu a fadin jihar Kano. Shugaban hukumar Ilimin bai daya ta jihar Kano (SUBEB), Dr. Danlami Hayyo ne ya tabbatar da hakan yayin zantawar su da wakiliyar mu Zahrau Nasir. Ya ce, “Ayyukan da za a yi sun […]

source https://dalafmkano.com/?p=11578&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=subeb-za-mu-gina-sababbin-ajujuwa-da-gyara-wasu-makarantun-kano

Share this


Author: verified_user

0 Comments: