https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Sep 2020
West Brom ta dauki dan wasan Shefield United Callum Robinson

Home West Brom ta dauki dan wasan Shefield United Callum Robinson
West Bromwich ta dauki dan wasa kungiyar Shefield United, Callum Robinson daga kungiyar West Bromwich Albion bayan da ya rattaba kwantiragi na tsawon shekaru biyar. Dan wasan mai shekaru 25, ya tallafawa West Brom ta dawo gasar Firimiya, a lokacin da ya ke a matsayin aro a kungiyar. Ya kuma buga wasanni 16 a gasar […]

source https://dalafmkano.com/?p=11480&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=west-brom-ta-dauki-dan-wasan-shefield-united-callum-robinson

Share this


Author: verified_user

0 Comments: