https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

7 Sep 2020
Ya gaza cimma burin sa: Messi ya fara daukar horo da Barcelona

Home Ya gaza cimma burin sa: Messi ya fara daukar horo da Barcelona
Dan wasan gaban Barcelona, Lionel Messi, ya dawo daukar horo a kungiyar sat un bayan da ya gaza cimma burin san a sauya sheka daga Barcelona. Messi mai shekaru 33, tun a watan 25 ga Agusta ne ya mika takardar barin kungiyar, sai dai kuma a ranar Juma’ar da ta gabata ya bayyana cewa zai […]

source https://dalafmkano.com/?p=11405&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=ya-gaza-cimma-burin-sa-messi-ya-fara-daukar-horo-da-barcelona

Share this


Author: verified_user

0 Comments: