https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

2 Sep 2020
‘Yan Bijilante sun kashe ‘Yan bindiga 2 a Katsina

Home ‘Yan Bijilante sun kashe ‘Yan bindiga 2 a Katsina
‘Yan kungiyar Bijilante sun yi nasarar kashe wasu ‘yan bindiga biyu a kauyen ‘Yantara da ke karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina bayan da suka kai hari kauyen a daren jiya Talata. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar SP Gambo Isah ne ya tabbatar da faruwar al’amarin. Ya ce, “Yan bindigar sun kai […]

source https://dalafmkano.com/?p=11255&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=yan-bijilante-sun-kashe-yan-bindiga-2-a-katsina

Share this


Author: verified_user

0 Comments: