https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

16 Sep 2020
‘Yan kasuwa: Boye shinkafa ke janyo hauhawar farashin ta – Alhaji Abubakar

Home ‘Yan kasuwa: Boye shinkafa ke janyo hauhawar farashin ta – Alhaji Abubakar
Shugaban hadaddiyar kungiyar manoman shinkafa ta kasa reshen jihar Kano ya ce, Babban abun da ke kara hauhawar farashin shinkafa a kasar nan bai wuce yadda wasu ‘yan kasuwa ke boye kaya har sai sun yi tsada su fito da su. Alhaji Abubakar Haruna Aliyu ne ya ya bayyana hakan a zantawar sa da gidan […]

source https://dalafmkano.com/?p=11675&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=yan-kasuwa-boye-shinkafa-ne-ya-janyo-hauhawar-farashin-ta-alhaji-abubakar

Share this


Author: verified_user

0 Comments: