https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

13 Sep 2020
‘Yan kasuwar Kwanar Gafan sun kulla yarjejeniya da Hisba

Home ‘Yan kasuwar Kwanar Gafan sun kulla yarjejeniya da Hisba
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kulla yarjejeniya da ‘yan kasuwar Gwari ta kwanar Gafan da ke ƙaramar hukumar Garin Malam a jihar Kano domin tabbatar da bin dokokin shari’a tare da kaucewa aikata Badala. A cikin wata sanarwa da mai taimakawa babban kwamandan Hisbah na jiha Bashir Muhammad Sani ya fitar a ranar Lahadi […]

source https://dalafmkano.com/?p=11586&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=yan-kasuwar-kwanar-gafan-sun-kulla-yarjejeniya-da-hisba

Share this


Author: verified_user

0 Comments: