https://goraps.com/fullpage.php?section=General&pub=326921&ga=g

9 Sep 2020
Za mu duba yuwar kara ‘yan kallo a cikin fili a kasar Ingila – Boris

Home Za mu duba yuwar kara ‘yan kallo a cikin fili a kasar Ingila – Boris
Firem Ministan kasar Ingila, Boris Johnson, ya ce a watannan za su fara tunanin duba yuwar barin magoya baya su dawo kallon kwallon kafa a kasar Ingila. Johnson, ya bayyana hakan ne a lokacin da ya ke ganawa da manema labarai a Downing Street. Ya ce”Za mu duba kara yawan ‘yan kallo a cikin fili […]

source https://dalafmkano.com/?p=11477&utm_source=rss&utm_medium=rss&utm_campaign=za-mu-duba-yuwar-kara-yan-kallo-a-cikin-fili-a-kasar-ingila-boris

Share this


Author: verified_user

0 Comments: